iqna

IQNA

harkokin saka hannayen jari
Bangaren kasa da kasa, bankunan gwamnatin kasar Aljeriya na shirin fara yin aiki da wasu tsare-tsare na bankin muslunci.
Lambar Labari: 3481233    Ranar Watsawa : 2017/02/15